IQNA

Samar Da Hadin Kai Tsakanin Adabi Da wayewa A Spain

Bangaren kasa da kasa; mambobin hadin kai na al'adu da fahimtar juna a kasar Spain sun yi nuni da kafafen watsa labarai na Musulunci da cewa: wannan hadin kai na kokarin kara kusanci a tsakani da fahimtar juna da kuma magance duk wani sabani a tsakani a duniya baki daya kuma ta hanyar kusanci ta al'adu za a iya cimma wannan buri.
Rudgers Garsiya wani masani mai bincike dan kasar Romaniya ne kuma manba a cikin wannan kungiya ta hadin guiwa a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa; mambobin hadin kai na al'adu da fahimtar juna a kasar Spain sun yi nuni da kafafen watsa labarai na Musulunci da cewa: wannan hadin kai na kokarin kara kusanci a tsakani da fahimtar juna da kuma magance duk wani sabani a tsakani a duniya baki daya kuma ta hanyar kusanci ta al'adu za a iya cimma wannan buri.


482533