IQNA

Kafafen watsa Labarai Na taka Rawar Gani A Siyasar Yau

Bangaren siyasa; mai bawa shugaban kasar iran Shawara kan harkokin jarida ne ya bayyana muhimmacin kafafen watsa labarai da rawar da suke takawa a siyasar duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa a lokacin da mai bawa shugaban kasar Iran shawara kan harkokin kafafen watsa labarai day a kai ziyarar gani da ido a gurin da ake gudanar da kasuwar baje kolin ayyukan jariduAli Akbar Jawanfkr ya bayyana muhimmaci da rawar da kafafen watsa labarai ke takawa a yau a siyasar duniya da kuma yadda ayyukan jarida da kafafen watsa labarai suka zama dole a yi da su a harkokin siyasar duniya a wannan zamani.

483720