IQNA

Zama Kan Hankali Da tasirinta A Al'adun Yammaci

Bangaren tunani da nazari: za a gudanar da zama kan hankali da tasirin hakan a cikin al'adu da wayewar yammaci da kuma a gefensa zaman bayyana yadda ilimomi ya wanzu a Musulunci .
Wahid Ali Lo masani harkokin bincike kuma mai kula da gudanar da tarurruka na ilimi a ofishin yada addinin Musulunci na Hauza ilimi ta birnin Qum a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna dangane da wannan batu ya bayyana cewa: wannan shi ne karo na biyar ken an da za a gudanar da irin wannan taro.Ya kuma kara da cewa; abin da za a tattauna a kansa a lokacin gudanar da wannan taro ya yi daidai da abubuwa da ke a kasa a yammacin turai da kuma aka yi rubuce-rubuce a kansu.

486539