Bangaren kasa da kasa: an wallafa da watsa wani littafi da ke magana kan BBalagar da ke kumshe a cikin kur'ani kuma da bincike kan hakan da ma'aikatar da kula da harkokin addini ta kasar Koweiti ta dauki dawainiyar wallafawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar Rayi ta kasar Koweiti ta watsa rahoton cewa: an wallafa da watsa wani littafi da ke magana kan BBalagar da ke kumshe a cikin kur'ani kuma da bincike kan hakan da ma'aikatar da kula da harkokin addini ta kasar Koweiti ta dauki dawainiyar wallafawa. Kuma Muhammad Akbal Arwi ne ya wallafa wannan littafi har ila yau ma'aikatar a cikin wata sanarwa da ta watsa ta bayyana cewa; ai a cikin wannan littafi an yi amfani da bincike na musamman da kuma bayanai masu gamsarwa.
488439