Bangaren siyasa: komitin tsaro da siyasa a majalisar shawara ta Musulunci a Iran ta bada shawarar sanya suna Gaza cibiyar gwagwarmaya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: : komitin tsaro da siyasa a majalisar shawara ta Musulunci a Iran ta bada shawarar sanya suna Gaza cibiyar gwagwarmaya. Wannan in ji komitin zai nuna da kuma bayyana matsayin wannan birni da yankin na Gaza musamman idan aka yi la'akari da yadda ya taka rawar gani da kuma yadda ya yi kwanaki ashirin da biyu yana fuskantar zalunci day akin danniya daga gwamnatin zalunci ta haramtaciyar kasar Isra'ila.
492519