Bangaren harkokin kur'ani: mai bawa shugaban kasar Serilanka shawara kan harkokin addini a wata tattaunawa da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Serilanka a wata ganawa da fadar mulkin shugaban wannan kasa sun amince da watsa shirye-shiryen watan muharam.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: AbdulSattar mai bawa shugaban kasar serilanka shawara kan harkokin addini ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake bada labarin kan amincewar fadar m,ulkin kasar na watsa shirye-shirye kan Ashura da Karbala. mai bawa shugaban kasar Serilanka shawara kan harkokin addini a wata tattaunawa da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Serilanka a wata ganawa da fadar mulkin shugaban wannan kasa sun amince da watsa shirye-shiryen watan muharam. Har ila a wannan ganawa sun amince a cikin garuruwa goma na kasar za a watsa shirye-shirye na watan muharram a cikin garuruwa goma.
493305