Bangare zamantakewa; An hana dukkanin ababen hawa yin zirga-zirga a cikin birnin Makka mai alfarma daga daren yau, har zuwa lokacin da za a sanar nan gaba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Saudiyya cewa; An hana dukkanin ababen hawa yin zirga-zirga a cikin birnin Makka mai alfarma daga daren yau, har zuwa lokacin da za a sanar nan gaba. An hana dukkanin ababen hawa yin zirga-zirga a cikin birnin Makka mai alfarma daga daren yau, har zuwa lokacin da za a sanar nan gaba. An hana dukkanin ababen hawa yin zirga-zirga a cikin birnin Makka mai alfarma daga daren yau, har zuwa lokacin da za a sanar nan gaba. 497289