IQNA

Adadadin Dabbobin Da Za A Yi Layya Da Su A Mina Zai Kai Dubu700

Bangaren zamantakewa; Za a gudanar da layya a Mina da ake sa ran adadidin dabbobin da za a yanka zai kai dubu 700, kuma yanzu haka an riga an kallama dukkanin shrye-shiryen gudanar da wannan layya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke Saudiyya cewa; Za a gudanar da layya a Mina da ake sa ran adadidin dabbobin da za a yanka zai kai dubu 700, kuma yanzu haka an riga an kallama dukkanin shrye-shiryen gudanar da wannan layya. Za a gudanar da layya a Mina da ake sa ran adadidin dabbobin da za a yanka zai kai dubu 700, kuma yanzu haka an riga an kallama dukkanin shrye-shiryen gudanar da wannan layya.497181