Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mia tsarki a kasar Spain wadda cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa tare da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mia tsarki a kasar Spain wadda cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa tare da gudanarwa. Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mia tsarki a kasar Spain wadda cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar ta dauki nauyin shiryawa tare da gudanarwa.
501184