IQNA

An Kirayi Kasashen Duniya Da Su Taimaka Wa Musulmin Yeman

Bangaren rahoto; An bukaci kasashen duniya da su da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen taimakon al'ummar musulmin kasar Yeman da mahukuntan Saudiyya tare da taimakon Amurka suke yin yankan rago a kansu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren siyasa na cibiyar kula da harkokin ilimi na Hauza cewa; An bukaci kasashen duniya da su da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen taimakon al'ummar musulmin kasar Yeman da mahukuntan Saudiyya tare da taimakon Amurka suke yin yankan rago a kansu. An bukaci kasashen duniya da su da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen taimakon al'ummar musulmin kasar Yeman da mahukuntan Saudiyya tare da taimakon Amurka suke yin yankan rago a kansu. 503290