Bangaren fikira da ilimi; Malamin gwamnatin Labanan ya bukaci kungiyar hadin kan kasashen musulimi da ta dauki dukkanin matakan da suka dace wajen kare hakkokin addinin muslunci majalisar dinkin duniya.
Kamfanin dillancinlabaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut cewa; Malamin gwamnatin Labanan ya bukaci kungiyar hadin kan kasashen musulimi da ta dauki dukkanin matakan da suka dace wajen kare hakkokin addinin muslunci majalisar dinkin duniya. Malamin gwamnatin Labanan ya bukaci kungiyar hadin kan kasashen musulimi da ta dauki dukkanin matakan da suka dace wajen kare hakkokin addinin muslunci majalisar dinkin duniya. 503204