Bnagaren fasaha da al'adu: Daliban jami'a a kasar Jordan da kwamitocin kula da harkokin dalibai na kasar sun kira gad a a dauki dukkanin matakan da suka dace domin magance matsalar wariya da ake nuna wa musulmi.
Kamfanin dillancin labarn iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Jordan cewa; Daliban jami'a a kasar Jordan da kwamitocin kula da harkokin dalibai na kasar sun kira gad a a dauki dukkanin matakan da suka dace domin magance matsalar wariya da ake nuna wa musulmi. Daliban jami'a a kasar Jordan da kwamitocin kula da harkokin dalibai na kasar sun kira gad a a dauki dukkanin matakan da suka dace domin magance matsalar wariya da ake nuna wa musulmi. 503834