Bangaren al'adu da fasaha; An fara gudanar da wani zaman taro a kan matsayin masallacin Qods a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Syria cewa; An fara gudanar da wani zaman taro a kan matsayin masallacin Qods a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen larabawa. An fara gudanar da wani zaman taro a kan matsayin masallacin Qods a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen larabawa. 503835