IQNA

An Fitar Da Wani Littafin Hannunka Mai Sanda Ga Matasa

Bangaren rahoto; An fitar da wani littafin yin hannuka mai sanda ga matasa, wanda zai rika dora su kan sahihin tafarki na addini da kuma nuna musu muhimman abubuwa da suka danganci rayuwa da yadda za a gyara su.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fitar da wani littafin yin hannuka mai sanda ga matasa, wanda zai rika dora su kan sahihin tafarki na addini da kuma nuna musu muhimman abubuwa da suka danganci rayuwa da yadda za a gyara su. An fitar da wani littafin yin hannuka mai sanda ga matasa, wanda zai rika dora su kan sahihin tafarki na addini da kuma nuna musu muhimman abubuwa da suka danganci rayuwa da yadda za a gyara su. 503622