Bangaren rahoto; Wani bincike ya tabbatar da cewa kyamar mabiya addinin Musulunci na ta kara karuwa a cikin kasar Amurka a sassa daban-daban na kasar, samakon siyasar wariya da ake nuna musu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Wani bincike ya tabbatar da cewa kyamar mabiya addinin Musulunci na ta kara karuwa a cikin kasar Amurka a sassa daban-daban na kasar, samakon siyasar wariya da ake nuna musu. Wani bincike ya tabbatar da cewa kyamar mabiya addinin Musulunci na ta kara karuwa a cikin kasar Amurka a sassa daban-daban na kasar, samakon siyasar wariya da ake nuna musu. 503857