Bangaren fikira da ilimi; An gudanar da tarukan idil ghadir a birnin Kualalampour na kasar Malazia wanda ya samu halartar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Malazia cewa; An gudanar da tarukan idil ghadir a birnin Kualalampour na kasar Malazia wanda ya samu halartar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
An gudanar da tarukan idil ghadir a birnin Kualalampour na kasar Malazia wanda ya samu halartar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 505127