IQNA

An Gudanar Da Zaman taron Jami'oin Musulunci A Birnin Baku

Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani zaman taro a birnin Baku na kasar Azarbaijan, dangane da ayyukan jami'oin kasashen musulmi ta fuskacin ala'du da ayyukan fasaha.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kungiyar kula da ayyukan al'adu da ilimi ta kasashen musulmi cewa; An gudanar da wani zaman taro a birnin Baku na kasar Azarbaijan, dangane da ayyukan jami'oin kasashen musulmi ta fuskacin ala'du da ayyukan fasaha. An gudanar da wani zaman taro a birnin Baku na kasar Azarbaijan, dangane da ayyukan jami'oin kasashen musulmi ta fuskacin ala'du da ayyukan fasaha.506236