Bangaren adabi; An fitar da wani babban mujallidin kur'ani mai tsarki, wanda shi ne mafi girma a duniya kuma irinsa na farko, wanda wani malamin kasar Labanan ya fitar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Iran cewa; An fitar da wani babban mujallidin kur'ani mai tsarki, wanda shi ne mafi girma a duniya kuma irinsa na farko, wanda wani malamin kasar Labanan ya fitar. An fitar da wani babban mujallidin kur'ani mai tsarki, wanda shi ne mafi girma a duniya kuma irinsa na farko, wanda wani malamin kasar Labanan ya fitar.505427