IQNA

Ana Ci gaba Da Rubuta Babban Littafin Bayani kan kur'ani

Bangaren adabi; Ana ci gaba da rubuta wani babban littafi da ke yin Karin haske dangane da kur'ani mai tsarki, wanda zai zama shi en irinsa na farko da aka rubuta a tarihin rubuce-rubuce.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ana ci gaba da rubuta wani babban littafi da ke yin Karin haske dangane da kur'ani mai tsarki, wanda zai zama shi en irinsa na farko da aka rubuta a tarihin rubuce-rubuce. Ana ci gaba da rubuta wani babban littafi da ke yin Karin haske dangane da kur'ani mai tsarki, wanda zai zama shi en irinsa na farko da aka rubuta a tarihin rubuce-rubuce. 507217