Bangaren ala'adu da fasaha; An fara gudanar da wani baje koli na hadin gwiwa tsakanin kasashen Iran da Tunisia dangane da rubutun Musulunci, wanda zai kare a ranar Talata mai zuwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje koli na hadin gwiwa tsakanin kasashen Iran da Tunisia dangane da rubutun Musulunci, wanda zai kare a ranar Talata mai zuwa. An fara gudanar da wani baje koli na hadin gwiwa tsakanin kasashen Iran da Tunisia dangane da rubutun Musulunci, wanda zai kare a ranar Talata mai zuwa.
An fara gudanar da wani baje koli na hadin gwiwa tsakanin kasashen Iran da Tunisia dangane da rubutun Musulunci, wanda zai kare a ranar Talata mai zuwa. 511924