Bangaren rahoto; Reshen hukumar kula da harkokin yada addinin Musulunci da ke yankin Kashmir na daukar nauyin gudanar da tarukan raya ranakun muharram da ta'aziyar Imam Hussein.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Reshen hukumar kula da harkokin yada addinin Musulunci da ke yankin Kashmir na daukar nauyin gudanar da tarukan raya ranakun muharram da ta'aziyar Imam Hussein. Bayanin ya ci gaba da cewa; Reshen hukumar kula da harkokin yada addinin Musulunci da ke yankin Kashmir na daukar nauyin gudanar da tarukan raya ranakun muharram da ta'aziyar Imam Hussein. 513265