Bangaren zamantakewa; Cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta yada shi ta yi Allahawadai da keta hurumin ranar ashura da wasu bata gari masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birnin Tehran.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta yada shi ta yi Allahawadai da keta hurumin ranar ashura da wasu bata gari masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birnin Tehran. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta yada shi ta yi Allahawadai da keta hurumin ranar ashura da wasu bata gari masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birnin Tehran. 515301