Bangaren Fasaha; Tashar alkauthar tana shirya fina-finai da take watsawa kan batutuwa da suka danganci yada al'adun muslunci a tsakanin al'umomi da suke kallon tashar a sassa daban-daban na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa tashar alkauthar tana shirya fina-finai da take watsawa kan batutuwa da suka danganci yada al'adun muslunci a tsakanin al'umomi da suke kallon tashar a sassa daban-daban na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa tashar alkauthar tana shirya fina-finai da take watsawa kan batutuwa da suka danganci yada al'adun muslunci a tsakanin al'umomi da suke kallon tashar a sassa daban-daban na duniya.517168