Bangaren al'adu da fasaha; Babban kwamitin da ke kula da harkokin musulmin kasar Labanan ya gudanar da zamansa na shekara-shekara day a saba gudanarwa domin tattauna muhimman batutuwan musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Babban kwamitin da ke kula da harkokin musulmin kasar Labanan ya gudanar da zamansa na shekara-shekara day a saba gudanarwa domin tattauna muhimman batutuwan musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban kwamitin da ke kula da harkokin musulmin kasar Labanan ya gudanar da zamansa na shekara-shekara day a saba gudanarwa domin tattauna muhimman batutuwan musulmi. 517886