IQNA

Za A Gudanar Da taron bayar Da Horo Ga Malaman Jami'ar Al-mostafa (SAW)

Bangaren fasaha; Za a fara gudanar da zaman taron bayar da horo ga malaman jami'ar al-mostafa (SAW) da ke birnin Qom a jamhuriyar musulunci, a cibiyar ilimi ta Imam Khomeini (RA)
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da zaman taron bayar da horo ga malaman jami'ar al-mostafa (SAW) da ke birnin Qom a jamhuriyar musulunci, a cibiyar ilimi ta Imam Khomeini (RA) Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman taron bayar da horo ga malaman jami'ar al-mostafa (SAW) da ke birnin Qom a jamhuriyar musulunci, a cibiyar ilimi ta Imam Khomeini (RA)
519087