IQNA

Littafin Addini da Al'adu A cikin Harshen Larabci A Beirut

Bangaren al'adu da fasaha; An buga tare da yada littafin al'adu da addini a kasar labanan a birnin Beirut a cikin harshen larabci, wanda shi ne karon farko da aka rubuta tare da yada wannan littafi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An buga tare da yada littafin al'adu da addini a kasar labanan a birnin Beirut a cikin harshen larabci, wanda shi ne karon farko da aka rubuta tare da yada wannan littafi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan littafi na da matukar muhimmanci ga dukkanin masu karatu An buga tare da yada littafin al'adu da addini a kasar labanan a birnin Beirut a cikin harshen larabci, wanda shi ne karon farko da aka rubuta tare da yada wannan littafi. 521148