Bangaren adabi; An gabatar da shawarwarin kafa kwamitin yankin Eco wanda zai hada dukkanin kasashen da ke cikin wannan yanki domin gudanar da lamurran addini na bai daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gabatar da shawarwarin kafa kwamitin yankin Eco wanda zai hada dukkanin kasashen da ke cikin wannan yanki domin gudanar da lamurran addini na bai daya. Bayanin ya ci gaba da cewa An gabatar da shawarwarin kafa kwamitin yankin Eco wanda zai hada dukkanin kasashen da ke cikin wannan yanki domin gudanar da lamurran addini na bai daya. 524743