Bangaren internet; An bude wani shafin internet da ke saka batutuwa na addinin muslunci a matsayin wata cibiya ta internet ta musulmi a cikin harsunan turanci da Urdu A kasar Birtaniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani shafin internet da ke saka batutuwa na addinin muslunci a matsayin wata cibiya ta internet ta musulmi a cikin harsunan turanci da Urdu A kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani shafin internet da ke saka batutuwa na addinin muslunci a matsayin wata cibiya ta internet ta musulmi a cikin harsunan turanci da Urdu A kasar Birtaniya. 526618