IQNA

A Kafa Na'ura Ta farko A Hubbarin Imam Huseini (AS)

Bangaren fasaha da al'adu: An sanya na'ura ta farko a hubbarin imam Huseini tare da halartar Ayatulla Uzma Makarimul Shirazi.
Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa; a wannan wannan buki an samu halartar manyan baki kamar hujjatul Islma musa Pur da gwamna Ali Nikan da komanda Ayatullah Mas'udi Khumeini kuma mai kula da hubbarin Hadarat Ma'asuma (QS) da ayatollah Mu'umin da kuma sauran malummai manbobi a komitin da ke kula da kare juyin juya halin Musulunci a Iran da kuma sauran shugabanni da dariktoci inda shugaban tawagar wadanda aka daurawa nauyin gudanar da wannan ya yi jawabi mai gamsarwa da muhimmancin wannan aiki.

532503