IQNA

Za A Baje Kolin Ci Gaban Da Iran Ta Samu Bayan Juyin Juya Hali

Bangaren Al'adu da fasaha : A kasar Garjistan ne za a baje kolin irin ci gaban da Iran Ta samu bayan juyin juya halin Musulunci a daidai wannan lokaci na tuni da zagayowar cika shekaru talatin da daya da nasarar juyin.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna Ce ta watsa rahoton cewa; A kasar Garjistan ne za a baje kolin irin ci gaban da Iran Ta samu bayan juyin juya halin Musulunci a daidai wannan lokaci na tuni da zagayowar cika shekaru talatin da daya da nasarar juyin. A gurin wannan kasuwar baje koli za a bayyanawa al'ummar wannan kasa irin nasarorin da al'umma da kasar Iran ta samu bayan nasara juyin juya halin Musulunci a tsawon shekaru talatin da daya da juyin .



532307