Bangaren al'adu da fasaha:Babban sakataren kungiyar al'ummar musulmi a Labanon a jiya ne a wata ganawa da mai bada fatawa a wannan kasa ya bayyana karfafa hulda a tsakanin kungiyar da kuma Darul Iftitah ta kasar Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar Labanon ta watsa rahoton cewa: Ibrahim Almisri Babban sakataren kungiyar al'ummar musulmi a Labanon a jiya ne a wata ganawa da mai bada fatawa a wannan kasa ya bayyana karfafa hulda a tsakanin kungiyar da kuma Darul Iftitah ta kasar Labanon.
532284