Bangaren Adabi:A daidai lokacin bude bukin mawaka da wakoki na Fajr sn samu halartar manyan mawaka na kasa da kasa guda goma yayin da wasu da aka gayyana a wajen wannan buki za su gabatar da wakokinsu da kuma za isar da wakokin ga mabukata.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga ofishin hulda da jama'a day a shirya wannan buki na mawaka na kasa da kasa bayan da aka samu halartar mawaka masu waka da harshen Farisanci da kuma za a buga wakokinsu ga mabukata an kuma samu halartar mawaka daga kasashen larabawa. Kuma har ila yau A daidai lokacin bude bukin mawaka da wakoki na Fajr sn samu halartar manyan mawaka na kasa da kasa guda goma yayin da wasu da aka gayyana a wajen wannan buki za su gabatar da wakokinsu da kuma za isar da wakokin ga mabukata.
532255