IQNA

Baje Kolin Hotunan Markadin Imam Rida A Suriya

Bangaren al'adu da fasaha;Ofishi yada al'adun Iran a Suriya ya shirya baje kolin hotuna na Hubbarin Imam Rida (AS)
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa;a wajen wannan kasuwar baje koli ta hotuna da aka fara tun ranar takwas ga watan Bahman da kuma za a ci gaba da gudanarwa har zuwa karshen wannan wata za a nuna kimanin hotuna iri-iri har kimanin hamsin da kuma manya da kankana da suka fito daga gidan kallo na hubbarin na Imam Rida (AS) kuma a kasan hotunan akwai rubutin Karin bayani da Farisanci,Ingilishi da Larabci.Har ila yau akwai Kur'ani da aka rawaito Imam Ali (AS) ya rubuta da kansa.

532904