Banagren kasa da kasa:A kasar Turkiya ne za a gudanar da taro kan iyali da irin kwaciyar hankali da ke tattare da hakan a Musulunci da bangaren da ke kula da harkokin addini ya daukin nauyin gudanarwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga mambobin hadin guiwar bangaren da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta watsa rahoton cewa A kasar Turkiya ne za a gudanar da taro kan iyali da irin kwaciyar hankali da ke tattare da hakan a Musulunci da bangaren da ke kula da harkokin addini ya daukin nauyin gudanarwa. Kuma wannan taro zai samu halartar malumman jami'o'I na Pervasiz da kuma sauran al'ummar gari masu son halartar wannan taro da maluman juma'a na Fatih Sultan Muhammasd da sauran malumman addini.
533224