Bangaren al'adu da fasaha; a kasar Ghana ne za a gudanar da daren wakoki kan juyin juya halin musulmi a Iran a kasar Ghana. Har ila yau kuma za a gudanar da zama na kungiyar hadin kai nay an jami'a na musulmi a birnin Akra.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna a wannan taro da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Ghana za a gudanar da shi inda mawaka za su yi wakoki da suka shafi juyin juya halin Musulunci da Imam Khomeini ®.
534522