Bangaren manema labarai; an gabatar da littafin Hauza a kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Delhi na kasar Indiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Delhi No ta watsa rahoton cewa: a wannan kasuwar Baje koli an kawo cibiyar buga littafai ta Almustapha da ked a kimanin littafai dari biyu da harsunan larabci,Farisanci Jodanci da Ingilishi da kuma Indiyanci. Kuma an gabatar da littafin Hauza a kasuwar baje kolin littafai ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Delhi na kasar Indiya.
535459