Bangaren al'adu da fasaha:a karon farko an bude kasuwar baje kolin kayan hannu inda aka samu halartar ministan al'adu na Afganistan.
Cibiyar da ke yada harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan kasuwar baje kolin kayayyakin hannu na iran kimanin abubuwan hannu hamsin ne aka baje masu daraja da kima da kuma wasu talatin da uku da aka rubuta da zane na kayatarwa ta fuskar ilimi,sana'a,al'adu,tattalin ,da koyarwa da kuma aka bayyana su a bainar jama'a kuma an samu halartar jakadan iran a Afganistan da wakilan majalisar dokoki na wannan kasa da ministoci da mashawartan shugaban kasa da sauran jami'an gwamnati dad a masu zaman kansu.
536808