Bangaren fikira da ilimi; An gudanar da wani zaman taro a birnin Moscow na kasar Rasha wanda ya yi bahasi kan tasirin mahangar falsafar musulunci a kan falsafar yammacin duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani zaman taro a birnin Moscow na kasar Rasha wanda ya yi bahasi kan tasirin mahangar falsafar musulunci a kan falsafar yammacin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro ya samu halartar masana ilmin falsafa daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da kuma kasashen yammacin turai. An gudanar da wani zaman taro a birnin Moscow na kasar Rasha wanda ya yi bahasi kan tasirin mahangar falsafar musulunci a kan falsafar yammacin duniya. 539203