IQNA

An Ube Ofishin Fasaha Ta Iran A Armanistan

Bangaren fasaha da al'adu; a kasar Armanistan an bude ofishin fasaha ta Iraniya a wannan kasa a daidai wannan lokaci na tunawa da cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a kasar Armanistan an bude ofishin fasaha ta Iraniya a wannan kasa a daidai wannan lokaci na tunawa da cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a wannan kasa. Mahdi Mustafawi shugaban hukumar al'adu da tuntuba ta Musulunci ne da kansa ya jagoranci bukin bude wannan ofishi.

539108