Bangaren al'adu da fasaha:A birnin Kabul ne aka fara taron karawa juna ilimi kan kiwon lafiya a mahangar Musulunci kuma ma'aikatar kiwon lafiya da ma'aikatar fadakarwa da ayyukan hajji ta Afganistan suka shirya wannan taron.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga jamhuriyar Musulunci ta Afganistan bayan ta nakalto daga kafar watsa labarai ta kasar ta watsa rahoton cewa: A birnin Kabul ne aka fara taron karawa juna ilimi kan kiwon lafiya a mahangar Musulunci kuma ma'aikatar kiwon lafiya da ma'aikatar fadakarwa da ayyukan hajji ta Afganistan suka shirya wannan taron. Burin gudanar da wannan taro shi bincike da nazari kan dul wani lamari day a shafi kiwon lafiya a mahangar Musulunci da kiwon lafiyar day a shafi yara kanana,mata da shan muggan kwayoyi da sauran cututtuka.
539651