IQNA

Jami'ar Almustapha (SWA) Al'alamiya Ta Kumshi Yan Kasashen waje 84

Bangaren al'adu da fasaha: babban darekta mai kula da al'adu na jami'ar Almustapha(SWA) al'alami ya bada labarin cewa yan kasashen waje tamanin da hudu ne daga kasashe daban-daban ne na duniya kuma a bangarori na al'adu ,addini a wannan jami'a ta kasa da kasa.
Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; babban darekta mai kula da al'adu na jami'ar Almustapha(SWA) al'alami ya bada labarin cewa yan kasashen waje tamanin da hudu ne daga kasashe daban-daban ne na duniya kuma a bangarori na al'adu ,addini a wannan jami'a ta kasa da kasa. Hujjatul Islami walmuslim Hadi Bankdar ya kara da cewa ; wannan wani babban dalili ne da ke nuni da muhimmancin wannan jami'a da kuma girmanta da irin tawar da take takawa ta fuskar yada ilimi da addini da al'adu da ci gaban tattalin arziki da siyasa da sauran bangarori na rayuwa.


539623