Bangaren harkokin kur'ani: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Masar ne ya dauki nauyin wallafa wani littafi day a kumshi rayuwar makaranta Kur'ani na kasar Masar.
Hujjatul Islam Da musulmi Muhammad mai kula da ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa ta masar a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa; ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Masar ne ya dauki nauyin wallafa wani littafi day a kumshi rayuwar makaranta Kur'ani na kasar Masar. Wannan wani babban yunkuri ne da kuma zai karfafawa sauran makranta da kuma mahardata a wannan kasa mai dadedden tarihi na marubuta dam asana kuma har ila yau zai karfafawa sauran makaranta karfin guiwa a sauran kasashe.
539088