Bangaren kasa da kasa; Saileiv Boloskoni firaministan kasar Italiya ya bada umarnin kafa komitin musulmin Itali da zummar magance matsalolin musulmi a kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran bayan ta nakalto daga Risalehaber ta wannan labarin cewa: ; Saileiv Boloskoni firaministan kasar Italiya ya bada umarnin kafa komitin musulmin Itali da zummar magance matsalolin musulmi a kasar. Har ila yau ta kara da cewa wannan komiti ya kumshi mutane goma sha tara day a hada malumman juma' day an jarida da masu kare hakkokin musulmi da malumman jami'a da wakilan kungiyoyin musulmi a wannan kasa ta Italiya.
539467