IQNA

An Nuna Tarjumar Littafin Nafs Almahmum Na Sheik Abas Kumi Da Yaren Bangali

Bangaren al'adu da fasaha: an nuna tarjumar littafin Nafs Almahmun na sheik Abas Qumi a cikin Yaren Bangali.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: an nuna tarjumar littafin Nafs Almahmum na Sheik Abas Qumi a cikin Yaren Bangali. Kuma an gudanar da bukin nuna wannan aikin da daukan dawainiyar gudanar da aikin da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Bangladesh inda aka samu halartar ministan al'adun na wannan kasa.


540315