Bangaren al'adu da fasaha; Za a fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin mata da ayyukansu a mahangar addinin muslunci, wanda za a gudanar a kasar Syria.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin mata da ayyukansu a mahangar addinin muslunci, wanda za a gudanar a kasar Syria.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wannan karon taron za isamu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da ma wajen kasar, da kuma mabiya addinai na kiristanci da musulunci. Za a fara gudanar da wani zaman taro kan matsayin mata da ayyukansu a mahangar addinin muslunci, wanda za a gudanar a kasar Syria. 542503