Bangaren al'adu da fasaha; a karo na uku ke nan ake sake gina masallacin Ujlan na kasar Jodan.
Daga kasar Jodan ne bayan ta nakalto daga Jaridar Dastur da ke fitowa a wannan kasa ta Jodan cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a karo na uku ke nan ake sake gina masallacin Ujlan na kasar Jodan. Ma'aikatar da ke kula da harkokin addini da kuma ofishin magajin gari da gwamnan Ujlan sun yi taimakekkeniya a tsakaninsu wajen sake gina masallacin a karo na uku.
542367