IQNA

An Bude Baje Kolin Kayayyakin Na'ura Mai Kwakwlwa A Basara

Bangaren internet; An fara gudanar da wani baje koli na kayyakin na'ura mai kwakwalwa a birnin Basara na kasar Iraki,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an fara gudanar da wani baje koli na kayyakin na'ura mai kwakwalwa a birnin Basara na kasar Iraki, da ke dauke da shirye-shirye na addinin muslunci da za su taimaka ma masu gudanar da bincike. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani baje koli na kayyakin na'ura mai kwakwalwa a birnin Basara na kasar Iraki, da ke dauke da shirye-shirye na addinin muslunci da za su taimaka ma masu gudanar da bincike. 545932