Bangaren al'adu da fasaha; An fara gudanar da taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Ba'alabak na kasar Labanan a lokacin tunawa da ranakun haihuwar ma'aiki (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Ba'alabak na kasar Labanan a lokacin tunawa da ranakun haihuwar ma'aiki (SAW) Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Ba'alabak na kasar Labanan a lokacin tunawa da ranakun haihuwar ma'aiki (SAW) Wannan dai na daya daga cikin tarukan da ake gudanarwa a yankin a kowace shekara.545906