IQNA

An Wallafa Littafin Zane Na Duniyar Musulmi Karo Na Uku Bayan Shekaru Biyu

Bangaren Fasaha;wannan littafi na zane day a kumshi duniya musulmi karo na uku a duk bayan kowane shekaru uku an wallafa da buga shi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran iknma ce bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na al'adu da fasaha ta watsa rahoton cewa; tuni aka kammala da watsa littafin zane day a zane day a kumshi duniya musulmi karo na uku a duk bayan kowane shekaru uku an wallafa da buga shi.Kuma wannan wata babbar dam ace ga sauran musulmi na bada tasu gudummuwar a wannan bangare kamar yadda shugaban gidan ajiyar kayan tarihi na Palsdinu da kuma tuntubar juna ya bayyana kuma wanda ya wallafa wannan littafi.

548638