IQNA

Fasaha A Gurin Addini Na Iraniya Nada Matsayi Na Musamman

Wakilin Lardin Kudus Radawi ya bayyana cewa a guraren addini na Iraniya Fasaha nada matsayi na musamman.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna daga reshenta daga Khurasan Radawi bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kudus Radawi ta watsa rahoton cewa; Prfesar Furrassh lamamin jami'ar Urlangn ta kasar jamsu ne ya bayyana cewa: a guraren addini na Iraniya Fasaha nada matsayi na musamman.

548497